Support
Assist
February 9, 2022
Mu’allim Radio, rediyo ne da aka samar da shi domin yin hobbasa wajen bunkasa ilimi ga masu sauraro, ta hanyar kawo Karatun Tafsir da Hadisi, Muhawarori da Muqalu. Muallim Radio baida alaqa da wata kungiya ta siyasa ko ta wani bangare na addini. Manurfasa guda, Yada ilimin addinin musulunci a saukake.
Visit our website to get notified latest news and updates.
Visit our websiteAssist